iqna

IQNA

Selvan Momika, wanda ya ci zarafin kur’ani a kasar Sweden, wanda a kwanakin baya hukumar kula da shige da fice ta kasar ta yanke shawarar korar shi daga kasar, ya bayyana rashin amincewarsa da wannan hukunci da kuma kara masa izinin zama na wucin gadi na tsawon shekara guda.
Lambar Labari: 3490201    Ranar Watsawa : 2023/11/24

Bukatar Kungiyar Hadin Kan Musulunci daga Denmark:
Jeddah (IQNA) Kungiyar hadin kan kasashen musulmi ta bukaci hukumomin kasar Denmark da su aiwatar da kudurin Majalisar Dinkin Duniya kan kyamar addini.
Lambar Labari: 3489529    Ranar Watsawa : 2023/07/24

Tehran (IQNA) A wani bincike da aka gudanar a kasar Sweden, akasarin mutanen kasar na son a hana kona kur'ani da sauran littafai masu tsarki.
Lambar Labari: 3488908    Ranar Watsawa : 2023/04/02

Tehran (IQNA) Amazon ya cire littafai guda biyu masu dauke da abubuwa masu cin zarafi ga Musulunci daga jerin tallace-tallacen da yake yi ta yanar gizo.
Lambar Labari: 3488157    Ranar Watsawa : 2022/11/11